Browsing Category
Intanet
Abubuwan Lura Cikin Sabuwar Dokar NITDA (2)
Duk da cewa abu ne da zai iya daukan lokaci, amma tattaunawa da masana kan harkar sadarwa na zamani zai taimaka…
Abubuwan Lura Cikin Sabuwar Dokar NITDA (1)
A sashe na 1, sakin layi na 5 na wannan sabuwar doka, an tabbatar da cewa duk wanda ya dauko sakon da wani ya…
Hanyoyin da Kafafen Sadarwa Na Zamani Ke Bi Wajen Kayyade Masu Amfani Da…
Daga cikin hanyoyin samar da tsari akwai shardanta yin rajista, wanda ya kunshi bayar da bayanai irin: suna, da…
Me Yasa Hukumomin Kasashen Duniya Ke Kayyade Tsarin Ma’amala da Kafafen…
A halin yanzu akwai adadi mai yawa na mutane dake ta’ammali da wadannan kafafe na sadarwa a duniya. Misali,…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya…
Wannan bangare ya dora wa kamfanonin sadarwa ne wasu hakkoki, don rage yaduwa da bunkasar labarun karya da na bogi…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya…
Su wadannan manyan kafafen sadarwa da adadin ‘yan Najeriya masu rajista dasu ya wuce dubu dari, dole ne suyi…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali Da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya…
Manyan al’amuran da wannan doka ta shagaltu dasu dai guda biyu ne: na farko shi ne ayyukan dukkan kafafen sadarwa…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (4)
Manufofin Fasahar “EDGE Computing”
Bayanan samar da bayanai da adana su, fasahar “EDGE Computing” ta zo ne don…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (3)
A halin yanzu fasahar “Cloud Computing” ce tafi shahara cikin nau’ukan wadannan hanyoyin adana bayanai ta hanyar…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (2)
Tsarin “Cloud Computing” wata hanya ce da kamfanonin sadarwar Intanet – irin su Google, da Microsoft, da Amazon –…
Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (1)
Abin da wannan sabuwar fasaha ta kunsa shi ne, kusantar da cibiyoyin sarrafa bayanai zuwa ga masu amfani da…
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (3)
Ana amfani da manhajar “Smart Contract” wajen rajistar inshora, da taskance bayanan marasa lafiya a asibitoci, da…