Browsing Category
Tambayoyi
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (12)
Idan tsarin dake girke cikin dandalin Facebook ya lura cewa an harbi shafinka da ƙwayar cuta, to, nan take zai rufe…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (11)
A ƙa’idar ma’amala da fasahar Facebook, yawan shiga zauruka da yawa, musamman marasa alaƙa da manufar mai yin…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (10)
Hukumar Facebook tana iya rufe shafinka idan ya tabbata cewa kana yaɗa saƙonnin batsa tsakanin jama’a; ya Allah ta…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (9)
Dalilan dake sa a rufe maka shafinka a Facebook suna da ɗimbin yawa. Amma za mu iya keɓance su zuwa dalilai 12;…
Saƙonnin Masu Karatu (2022) (8)
Nazarin ƙorafinka/ki na iya ɗaukan lokaci…” ko wani zance makamancin hakan. A yayin da manhajar kwamfuta ce ke…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (7)
Bayan dukkan wannan bayani, hanya mafi sauki wajen gano hakikanin abin da ke sa waya ta shiga irin wannan yanayi…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (6)
Zancenka gaskiya ne kan cewa ana amfani da hanyar kutse wajen satan kudaden zamani dake Intanet. Hakan ya sha…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (5)
Fannin Kimiyya da Fasahar Sadarwa shi ne tsarin dake taimakawa wajen aiwatar da sadarwa mai inganci, ta amfani da…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (4)
Wanda ya samar da wannan kamfani ko shafi shi ne: Changpeng Zhao, wanda dan asalin kasar Sin ne. Ya yi hakan ne a…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (3)
A duk sadda ka matsa alamar “Like” dake wani shafi (Page), ko karkashin wani rubutaccen sako (Text Post), ko hoto…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (2)
Dandalin Facebook ya samar da wani tsari da ke baiwa mutane damar rufe shafinsu da zarar sun rasu. Galibi an fi…
Sakonnin Masu Karatu (2022) (1)
Da farko dai, su shafukan Facebook (Facebook Page) an kirkiresu ne don baiwa mutane shahararru da kamfanoni da…