DUNKULALLUN KASIDU

Kasidu Masu Nauyi da Tsayi, Don Masu Dogon Nazari.

Ga jerin kasidu masu tsayi nan, ga wanda ke bukata.  Sai a latsa alama mai suna: “Sauke” dake jadawalin, don saukarwa a kan waya ko kwamfuta.  Allah sa a dace, amin.


LAMBATAKEN KASIDAMIZANISHAFUKASAUKE
1Asali da Samuwar Makamin Nukiliya a Duniya616kb18SAUKE
2Tsarin Mu’amala da Wayar Salula493kb84SAUKE
3Binciken Malaman Kimiyya Kan Tsibirin Bamuda (Bermuda Triangle)745kb13SAUKE
4Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa – Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa155kb13SAUKE
5Ciyar Da Najeriya Gaba ta Fannin Kimiyya da Kere-kere37kb14SAUKE
6Dandalin Facebook a Mahangar Binciken Ilimi125kb17SAUKE
7Dandatsanci: Wani Sabon Salon Yaki Tsakanin Kasashen Duniya59kb12SAUKE
8Fahimtata Kan Fannin Sararin Samaniya (Littafin “Why Astronomy?” na Dr. Adnan Abdulhamid)169kb18SAUKE
9Fasahar Ma’adanar Bayanai a Tarihin Dan Adam113KB10SAUKE
10Hira da Edward Snowden160KB12SAUKE
11Jawabin Steve Jobs42KB7SAUKE
12Jirage Masu Sarrafa Kansu (Drones)28kb10SAUKE
13Ka’idojin Mu’amala da Password556kb35SAUKE
14Kimiyyar Kur’ani: A Ina Aka Hadu?153kb19SAUKE
15Ku Inganta Mana Makarantunmu Na Kimiyya da Kere-kere134kb8SAUKE
16Mazan Jiya da Yau a Fannin Kimiyya da Kere-kere184KB17SAUKE
17Miyagun Hanyoyin Mu’amala a Dandalin Abota132KB15SAUKE
18Samuwar Bacci da Mafarki a Mahangar Kimiyya38KB21SAUKE
19Tarihi da Nau’ukan Tauraron Dan Adam62KB13SAUKE
20Tsakanin Kwakwalwa da Zuciya Wa Ke Samar Da Tunani?102KB30SAUKE
21Tsarin Babbar Manhajar Android172kb24SAUKE
22Tsarin Babbar Manhajar Kwamfuta60kb16SAUKE
23Tsarin Gadon Dabi’u da Siffofin Halitta (Genetics)513kb27SAUKE
24Tsarin Gudanarwar Kwakwalwar Dan Adam172kb7SAUKE
25Tsarin Tekunan Duniya da Abubuwan Dake Cikinsu277kb22SAUKE
26Tsaunuka Masu Aman Wuta504kb9SAUKE
27Yadda Kasashe ke Sanya wa Fasahar Intanet Takunkumi94kb18SAUKE

- Adv -