- Advertisement -

Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (2)

Fasahar samar da bayanai na AI tana iya ƙirƙirowa tare da kwaikwayon muryar mutane kala-kala.  Kana iya ɗaukan muryarka a waya ko a makirfon, ka loda mata, ka samar da rubutu, kuma ta karanto maka rubutun da muryarka cikin sauƙi, kai tsaye.…