
Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (4)
Fasahar ChatGPT na farko da aka ƙaddamar ita ce zubi na 3.5 – ChatGPT 3.5 – cikin watan Nuwamba, 2022 kamar yadda bayani ya gabata a sama. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 26 ga watan Janairu, 2024.