Satar Zati (Identity Theft) yana cikin miyagun abubuwan da suka fi komai shahara a kafafen sadarwa na zamanin yau. Daga wannan mako za mu fara gudanar da bincike don hankado irin matsalolin dake tattare da wannan nau'i na ta'addanci, da…
Idan shugabbanninmu na da laifi wajen lalacewar kasarmu kamar yadda muke yawaita fadi, to, a daya bangaren, mu ma muna da namu laifin. Dole ne kowa ya gyara.
'Ya'ya na daga cikin ni'imar da Allah Yayi wa bayinsa a wannan duniya. Kai hatta ma a Aljanna. A tare da cewa mu muka haife su, akwai abubuwan darasi da dama da za mu iya koya daga rayuwarsu.
Duk masu zagin Sahabban Manzon Allah (SAW) babu wani abu guda daya da za su iya dagawa su nuna, wanda zasu kira da suna tallafi ne ga addini, wanda yafi ko zai fi abin da Sahabbai suna yi wajen ci gaban addinin Allah. Kaskanci ya kare wa…
Da yawa cikin ma'aikatan da gwamnatin tarayya da na jihohi ke biyansu albashi, babu su a hakikanin rayuwa. Sunaye ne kawai sasu suka rubuta, don karban kudin da ba nasu ba.