Skip to content
May 18, 2025
  • Rayuwata a Duniyar Sadarwa (4)
  • Rayuwata a Duniyar Sadarwa (3)
  • Rayuwata a Duniyar Sadarwa (2)
  • Rayuwata a Duniyar Sadarwa (1)
Random News

Taskar Baban Sadik

Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!

  • Fasaha
    • Artificial Intelligence
    • Dandalin Abota
    • Fasahar 5G
    • Fasahar Digital Currency
    • Gina Manhaja
    • Intanet
    • Imel
    • Kariyar Bayanai
    • Kwamfuta
    • Rediyo
    • Sadarwa
    • Wayar Salula
  • Kimiyya
    • Al’adu da Harshe
    • Dabi’u da Halayya
    • Kere-Kere
    • Kur’ani da Zamani
    • Kwakwalwa da Zuciya
    • Lantarki
    • Mahalli da Sinadarai
    • Sararin Samaniya
    • Teku
  • Addini
  • Hira da Masana
  • Tambayoyi
    • Sakonni (2010)
    • Sakonni (2011)
    • Sakonni (2012)
    • Sakonni (2013)
    • Sakonni (2014)
    • Sakonni (2015)
    • Sakonni (2016)
    • Sakonni (2017)
    • Sakonni (2018)
    • Sakonni (2019)
    • Sakonni (2020)
    • Sakonni (2021)
    • Sakonni (2022)
  • Saukarwa
    • Laccoci
    • Dunkulallun Kasidu
  • Waiwaye

Baban Sadik

Baban Sadik

Bibiye Mu

Me Kake Nema?

  • Home
  • WhatsApp

Tag: WhatsApp

  • Fasaha
  • Intanet
  • Wayar Salula

Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar Salula Don Rajista A Whatsapp

Baban SadikJune 9, 2023June 22, 202309 mins

Manufar samar da wannan tsari dai, shi ne don tabbatar da ƙarin tsaro ga masu amfani da wannan manhaja, musamman na lambobin wayarsu da kowa ke iya gani a Zaurukan WhatsApp a duk sadda ka aika saƙo. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 9 ga watan Yuni, 2023.

Karin Bayani...
  • Dandalin Abota
  • Fasaha
  • Intanet
  • Sadarwa

Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya (2)

Baban SadikJuly 8, 202208 mins

Su wadannan manyan kafafen sadarwa da adadin ‘yan Najeriya masu rajista dasu ya wuce dubu dari, dole ne suyi rajista da hukumar Najeriya; ma’ana ya zama suna da rajista a kasarmu kenan, kamar yadda suke da rajista a asalin kasar da suke da asali. – Jaridar AMINIYA ta Jumma’a, 7 ga watan Yuli, 2022.

Karin Bayani...
  • Fasaha
  • Fasahar AI
  • Intanet

Web 3.0: Fasahar “Artificial Intelligence” (3)

Baban SadikApril 1, 202219 mins

Masana harkar sadarwa da dabi’un dan adam suka ce a yanzu dai, babu wanda yafi kowa sanin dan adam irin wayar salularsa, da kwamfutarsa, da kuma shafukan Intanet din da yake ziyarta. Wayar salularka, ta wani bangare, ta fi matarka, da dan uwanka, da abokanka sanin hakikanin sirrinka. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 1 ga watan Afrailu, 2022.

Karin Bayani...
  • Fasaha
  • Wayar Salula

Manhajar WhatsApp Za Ta Daina Aiki a Wayoyi 52

Baban SadikNovember 1, 2021November 1, 202103 mins

Na buga wannan makala ne don fadakarwa ga masu karatu a shafina dake Facebook.

Karin Bayani...
  • Sakonni (2020)
  • Tambayoyi

Sakonnin Masu Karatu (2020) (4)

Baban SadikApril 3, 2020May 19, 2021010 mins

An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 3 ga watan Afrailu, 2020.

Karin Bayani...
  • Sakonni (2016)
  • Tambayoyi

Sakonnin Masu Karatu (2016) (20)

Baban SadikApril 26, 2017August 13, 201809 mins

Ci gaban sakonnin masu karatu.  A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...
  • Sakonni (2016)
  • Tambayoyi

Sakonnin Masu Karatu (2016) (5)

Baban SadikApril 20, 2017August 13, 201806 mins

Cikon sakonninku. Idan za a aiko sako a rika rubuto cikakken suna da adireshi, kada a mance. A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...
  • Sakonni (2014)
  • Tambayoyi

Sakonnin Masu Karatu (2014) (2)

Baban SadikApril 20, 2017August 13, 2018010 mins

Ci gaban sakonnin masu karatu.  A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...
  • Fasaha
  • Wayar Salula

Tsarin Manhajar WhatsApp (1)

Baban SadikMarch 9, 2017August 6, 201808 mins

Manhajar WhatsApp na cikin sababbin manhajojin wayar salula (Mobile Application) da suke tashe a yanzu, kuma ana hasashen nan gaba sai ta kere sauran manhajoji. A yau za mu dubi yadda tsari da kintsin wannan manhaja yake ne. A sha karatu lafiya.

Karin Bayani...

Me Kake Nema?

Yanzu Yanzu

  • Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (4)
  • Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (3)
  • Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (2)
  • Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (1)
  • Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (2)

Ta’aliƙi

  • Baban Sadik on Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (1)
  • ABDULMUMIN on Kimiyya da Fasaha a Ƙasashen Musulmi (9)
  • Ahmad Said Muhammad on Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (4)
  • Mahmud on Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (1)
  • Maryam on Hanyoyin Cin Gajiyar Fasahar AI (1)

Saukarwa

  • Rayuwar Matasa a Dandalin Abota na Intanet (Downloads: 230)
  • Ku Inganta Mana Makarantunmu (Downloads: 230)
  • Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Maitama – Mata) (Downloads: 241)
  • Yadda Kasashe Ke Sanya Wa Fasahar Intanet Takunkumi (Downloads: 245)
  • Hadarin Mu’amala a Shafukan Sada Zumunta (Sokoto, 2016) (Downloads: 245)

Ɓangaren Kimiyya

Kere-Kere43 News
Kur'ani da Zamani14 News
Kwakwalwa da Zuciya13 News
Lantarki8 News
Mahalli da Sinadarai19 News
Rediyo5 News
Teku10 News
Digital Newspaper - Multipurpose News WordPress Theme 2025. Powered By BlazeThemes.