Manhajar WhatsApp Za Ta Daina Aiki a Wayoyi 52

Na buga wannan makala ne don fadakarwa ga masu karatu a shafina dake Facebook.

292
Daga yau Litinin, 1 ga watan Nuwanba ta shekarar 2021, manhajar WhatsApp za ta daina amfani a dukkan wayoyin salula nau’in Android zubi na 4.04 ko kasa dasu, wasu wayoyin iPhone tsofaffi. Wannan shi ne abin da kamfanin ya ayyana a shafinsa inda yake bayanin nau’ukan wayoyin da suka dace da manhajar. Kenan daga jiya lahadi, 31 ga watan Oktoba, manhajar WhatsApp za ta daina aiki gaba daya, saboda dalilan tsaro da kariyar bayanai.
Dangane da haka, wannan sabuwar ka’ida ta shafi nau’ukan wayoyin salula guda 52 a duniya, masu dauke da zubin Android 4.04 ko kasa da hakan. Ga jerin wayoyin sunayen wadannan wayoyin salula nan, ka duba ko naka na ciki:
Galaxy Trend Lite
Galaxy Trend II
Galaxy SII
Galaxy S3 mini
Galaxy Xcover 2
Galaxy Core
Galaxy Ace 2
Lucid 2
Optimus F7
Optimus F5
Optimus L3 II Dual
Optimus F5
Optimus L5
Best L5 II
Optimus L5 Dual
Best L3 II
Optimus L7
Optimus L7 II Dual
Best L7 II
Optimus F6, Enact
Optimus L4 II Dual
Optimus F3
Best L4 II
Best L2 II
Optimus Nitro HD
Optimus 4X HD
Optimus F3Q
ZTE V956
Grand X Quad V987
Grand Memo
Xperia Miro
Xperia Neo L
Xperia Arc S
Alcatel
Ascend G740
Ascend Mate
Ascend D Quad XL
Ascend D1 Quad XL
Ascend P1 S
Ascend D2
Archos 53 Platinum
HTC Desire 500
Caterpillar Cat B15
Wiko Cink Five
Wiko Darknight
Lenovo A820
UMi X2
Run F1
THL W8
iPhone SE
iPhone 6S
iPhone 6S Plus

- Adv -

Don samun makaloli masu alaka da fannin kimiyya da fasahar sadarwa, musamman na wayar salula, ana iya ziyartar taskarmu dake:
Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik)
Abuja – 01/11/2021
2:18pm

- Adv -

You might also like
Leave A Reply

Your email address will not be published.