Browsing Category
Kwamfuta
Tsarin Fasahar Faifan CD (2)
Wannan ita ce kasida ta uku cikin jerin kasidun dake bayani kan ma'adanar bayanai, kuma ta biyu kan abin da ya…
Tsarin Fasahar Faifan CD (1)
A cikin kashi na farko da muka gabatar mai taken: “Tarihin Ma’adanar Bayanan Sadarwa” watanni biyu da suka gabata,…
Tarihin Ma’adanar Bayanan Sadarwa
Bincike na musamman kan ma'adanar bayanai. Ina sa ran ci gaba da wannan nazari nan gaba. Wannan kashi na daya ne.
Kasuwar “Windows Vista” Tana Ƙara Dusashewa
Sanadiyyar matsalolin da wannan nau'i na babbar manhaja take dashi, jama'a da dama sun fara kaurace mata. Bayanai…
Hayoyin Magance Zazzabin Kwamfuta
Ga hanyoyin magance zazzabin kwamfuta idan ta samu matsala.
Tsakanin “Windows XP” da “Windows Vista”, Wanne Tafi…
Kashi na biyu na kasidar dake duba kamaiceceniya tsakanin Windows XP da Windows Vista.
Tsakanin “Windows XP” da “Windows Vista”, Wanne Tafi…
A yau za mu dubi siffofin manyan babbar manhajar kwamfuta biyu na kamfanin Microsoft, da Windows XP da Windows…
Wanda Ya Kirkiri Beran Kwamfuta (Mouse) Ya Kwanta Dama
Douglas Engelbart shi ne wanda ya kirkiri na'urar beran kwamfuta, kuma Allah ya masa rasuwa cikin 'yan kwanakin…
Tsarin Sadarwa Tsakanin Kwamfutoci (Networking) (2)
A cikin kasidar da ta gabata makon jiya ne mai karatu ya samu bayanai kan tsarin sadarwa a tsakanin kwamfutoci,…
Tsarin Sadarwa Tsakanin Kwamfutoci (Networking) (1)
Fasahar Intanet ta samo asali ne sanadiyyar musayar bayanai da kwamfutoci ke yi a tsakaninsu. Yau za mu dubi yadda…
Kwamfuta da Bangarorinta (2)
Kashi na biyu cikin nazarin da muka faro kan kwamfuta da dukkan bangarorinta mahimmai. A sha karatu lafiya.
Kwamfuta da Bangarorinta (1)
A yau kuma ga mu dauke da bayanai, a takaice, kan kwamfuta da manhajojinta. Duk da yake wannan shi ne abin da ya…