Ma’ana da Asalin Kwayar Cutar Kwamfuta (Virus)
Daga wannan mako in Allah Ya yarda, za mu fara bayanai kan manyan matsalolin da ke damun kwamfuta da masu amfani da ita a wannan zamani da muke musamman. Kamar dai yadda dan Adam yake ne; yana da damuwoyi da dama da ke masa kaidi wajen…