Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (8)
Idan ka mallaki wannan fasaha ta Copilot Pro, tana iya rubuta maka duk abin da kake son rubuta na rubutu kai tsaye a manhajar sarrafa bayanai na Word. Idan nazarin bayanai kake son yi mai tsayi, tana iya maka nazarinsa. Ta taƙaita maka…