Hayoyin Cin Gajiyar Fasahar “Artificial Intelligence” (3)
Hanyar tabbatacciya na cin gajiyar fasahar AI gaba ɗayanta shi ne ƙasashe suyi ƙoƙarin samar da dokokin ƙayyade ma’amala da wannan fasaha. Dole ne dokokin su shafi dukkan ɓagarorin rayuwar al’umma ko fannonin rayuwa. - Jaridar AMINIYA, 29…