Browsing Tag

Android

Sakonnin Masu Karatu (2015) (1)

A yau za mu amsa wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko mana ne ta Tes da Imel.  Masu bukatar kasidu na aika musu. Sai su duba akwatin Imel dinsu.  Akwai wadanda suka aiko sakonni da jimawa kuma ban samu daukansu ba sai wannan karo.  Ina…

- Advertisement -

Tsarin Babbar Manhajar Android (1)

A yau za mu fara bincike na musamman kan babbar manhajar wayar salula mai suna "Android". Wannan kasidar za ta dan yi tsayi, don haka za mu bi ta daki-daki. Wannan makon za mu fara ne da gabatarwa. A sha karatu lafiya.