Browsing Tag

Android

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2017) (14)

A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula.  Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne.  Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba.  Sannan masu…