Browsing Category
Kimiyya
Kimiyyar Sararin Samaniya a Sawwake (2)
Ci gaban fassarar littafin Dakta Adnan Abdulhamid mai suna: "Why Astronomy?"
Kimiyyar Sararin Samaniya a Sawwake (1)
Masu karatu, cikin yardar Allah, yau za mu fara tunkudo muku littafin Dakta Adnan Abdulhamid na Kwalejin Ilmi da ke…
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (3)
A kashi na karshe, kasidarmu ta dubi alakar dake tsakanin kimiyya da kuma mu'ujizar Annabawa ne. Sannan ta…
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (2)
Ga kashi na na kasidar dake mana bayani kan tsaga a jikin wata. A wannan mako mun yi bincike ne kan asalin hoton…
Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (1)
Sanadiyyar samuwar wani hoto dake dauke da wata, wanda a jikinsa wata alama ta bayyana mai kama da tsaga, jama'a…
Rayuwar Tauraron Dan Adam A Cikin Falaki
Idan aka harba tauraron dan adam cikin falaki, wani irin rayuwa yake yi? Me da me yake bukata don gudanar da…
Yadda Ake Harba Tauraron Dan Adam Cikin Falaki
A kashi na uku dai bayani ne cikakke kan yadda ake harba tauraron dan adam cikin falaki. Wannan aiki ne gagarumi,…
Ma’ana da Nau’ukan Tauraron Dan Adam
A kashi na biyu cikin bincikenmu dai mun dubi ma'anar tauraron dan adam ne, a ilimance, da kuma nau'ukansu, kamar…
Asali da Samuwar Tauraron Dan Adam
Wannan kashi na daya ne cikin jerin kasidun dake mana bincike kan na'urar tauraron dan adam da ake cillawa cikin…
Kumbon Binciken Sararin Samaniyar Amurka Ya Kwanta Dama
Daya daga cikin tashoshin sadarwar sararin samaniya na kasar Amurka dake sararin samaniya ya kwanta daga.
NIGCOMSAT-1 Ya Samu Matsala A Cikin Falaki
Idan ba mance ba dai cikin lokutan baya ne hukumar Najeriya ta kaddamar da tauraron dan adam na musamman mai suna:…
Tekun Atlantika, Da Albarkatun Da Ke Cikinsa (3)
Wannan shi ne kashi na shida cikin jerin kasidun dake bincike kan tekunan duniya, kuma na uku cikin kasidun dake…