Browsing Category
Kimiyya
Tsarin Gudanuwar Kwakwalwar Dan Adam (1)
A wannan mako bincikenmu ya tabo yadda kwakwalwar dan adam ke gudanuwa ne, da irin kudurarta wajen aiwatar da…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (9)
Wannan shi ne kashi na tara a jerin kasidun da muke kwararowa kan Fannin Gadon Dabi'u da Siffofin Halitta, wato:…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (8)
Cikin wannan mako zamu dubi wata babbar mahawara ce da malaman dabi'a da mahalli suka dade suna arangama da juna…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (7)
A yau kasidarmu za ta dubi fannin da ya shafi sauya dabi'u da sinadaran 'ya'yan itatuwa ne da tsirrai, don samar da…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (6)
A wannan mako za mu dubi irin gudunmmawar da fannin kimiyyar sadarwa ya baiwa fannin gadon dabi'u ne, ta bangaren…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (5)
A wannan kashi na biyar, masu karatu za su ji mahimmancin da wannan fanni ke tattare dashi ne, musamman saboda…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (4)
Kasidarmu ta wannan mako za ta mana bayani ne cikakke, kan rabe-raben wannan fanni mai mahimmanci. A sha karatu…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (3)
Asali da Bunkasa
Duk da cewa bincike na hakika a tsarin binciken kimiyya na zamani kan wannan fannin ilmi bai…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (2)
A kashi na biyu nayi yunkurin fassara wasu kalmomi ne masu alaka da wannan fanni. Wadannan kalmomi za su ci gaba…
Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (1)
A yau za mu fara nazari na musamman mai zurfi kan sinadaran dabi'ar halitta. Wannan fanni ne dake lura da siffofi…
Kasashe Masu Karfin Nukiliya a Duniya (2)
Ci gaba da bayani kan kasashe masu karfin nukiliya a duniya. A sha karatu lafiya.
Kasashe Masu Karfin Nukiliya a Duniya (1)
Akwai kasashe da dama da suka mallaki wannan makami na nukiliya. A yau za mu dubi kasashen, da yawan abin da suka…