Yearly Archives

2017

Sakonnin Masu Karatu (2017) (14)

A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula.  Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne.  Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba.  Sannan masu…

Sakonnin Masu Karatu (2017)(12)

Assalamu alaikum Baban Sadik, barka da aiki. Kalmar “Hardware” da “Software” ya za mu fassara su da Hausa?  Sannan kuma mene ne banbancin dake tsakanin “System software” da kuma “Application Software”?  Muna godiya Baban Sadik da amsa mana…

- Advertisement -

Shafinku Ya Cika Shekara 10

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu goma kenan da watanni shida cif-cif. …