Kashi na shida cikin jerin makalolin da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta’addancinsu ga kwamfutocin jama’a. A sha karatu lafiya.
Kashi na hudu cikin jerin kasidun da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta'addancinsu ga kwamfutocin jama'a. A sha karatu lafiya.
Kashi na uku cikin jerin kasidun da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta'addancinsu ga kwamfutocin jama'a. A sha karatu lafiya.
Kashi na biyu cikin jerin kasidun da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta'addancinsu ga kwamfutocin jama'a. A sha karatu lafiya.
Daga yau za mu fara gabatar da bincike na musamman kan hanyoyin da yan Dandatsa suke bi wajen satar bayanai a kwamfutoci, da kuma hanyoyin da za a iya bi wajen dakile yunkurinsu. A sha karatu lafiya.
A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula. Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne. Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba. Sannan masu…