Browsing Tag

Dandalin Abota

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (9)

Dalilan dake sa a rufe maka shafinka a Facebook suna da ɗimbin yawa.  Amma za mu iya keɓance su zuwa dalilai 12; duk wani laifi da zai sa a rufe maka shafi, ba ya rasa alaƙa da ɗaya ko biyu daga cikin waɗannan dalilai ko laifuka guda goma…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (2)

Dandalin Facebook ya samar da wani tsari da ke baiwa mutane damar rufe shafinsu da zarar sun rasu.  Galibi an fi amfani da wannan tsari a kasashen da suka ci gaba.  Dangane da haka, da zarar wani ya mutu, kuma ‘yan uwansa suka sanar da…

Sakonnin Masu Karatu (2022) (1)

Da farko dai, su shafukan Facebook (Facebook Page) an kirkiresu ne don baiwa mutane shahararru da kamfanoni da kungiyoyin da kuma kasashe ko hukumomin dake son tallata manufofi ko hajojinsu da ra’ayoyinsu ko kuma, a wani lokacin ma, don…

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2017) (17)

A yau ma kamar sauran makonnin baya, ga ci gaban sakonninku ta hanyar Tes.  Da zarar mun gama da wannan zango, zamu dakata da amsa sakonnin masu karatu mu ci gaba da darussanmu kamar yadda muka saba.  Ina yi wa masu karatu fatan alheri a…