A halin yanzu dai akwai na’urar ATM sama da dubu goma sha huɗu (14,000) a warwatse a faɗin ƙasar nan. Samar da wannan na’ura ta ATM na cikin hanyoyin da bankin CBN ke amfani dasu wajen aiwatar da wannan tsari na “Cashless” a Najeriya. -…
An kiyasta cewa idan wannan sabuwar doka ta Karin haraji ta fara aiki, kamfanonin wayar salula za su kara yawan kudin da suke caja na kiran waya a duk minti guda; daga naira ashirin (N20.00) ko kasa da haka da suke cira a yanzu, zuwa naira…