Browsing Tag

Facebook

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (12)

Idan tsarin dake girke cikin dandalin Facebook ya lura cewa an harbi shafinka da ƙwayar cuta, to, nan take zai rufe shafin, don kada kaci gaba da yaɗa ire-iren waɗannan cututtuka ga wasu.  Dole ya rufe shafinka, duk da cewa ba laifinka…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (11)

A ƙa’idar ma’amala da fasahar Facebook, yawan shiga zauruka da yawa, musamman marasa alaƙa da manufar mai yin hakan, laifi ne.  Idan a ƙarshe hasashen manhajar tantance mutane yayi ƙarfi, nan take sai dai kaji an yi waje da kai.  - Jaridar…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (10)

Hukumar Facebook tana iya rufe shafinka idan ya tabbata cewa kana yaɗa saƙonnin batsa tsakanin jama’a; ya Allah ta hanyar rubutattun saƙonni ne, ko hotuna, ko sauti, ko kuma ta amfani da saƙonnin bidiyon batsa. - Jaridar AMINIYA, ranar…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (9)

Dalilan dake sa a rufe maka shafinka a Facebook suna da ɗimbin yawa.  Amma za mu iya keɓance su zuwa dalilai 12; duk wani laifi da zai sa a rufe maka shafi, ba ya rasa alaƙa da ɗaya ko biyu daga cikin waɗannan dalilai ko laifuka guda goma…

Saƙonnin Masu Karatu (2022) (8)

Nazarin ƙorafinka/ki na iya ɗaukan lokaci…”  ko wani zance makamancin hakan.  A yayin da manhajar kwamfuta ce ke lura da masu saɓa doka kuma nan take su rufe shafukansu idan suka taka doka, amma bayan ka aika bayanan da ake buƙata daga…

- Advertisement -

Abubuwan Lura Cikin Sabuwar Dokar NITDA (2)

Duk da cewa abu ne da zai iya daukan lokaci, amma tattaunawa da masana kan harkar sadarwa na zamani zai taimaka matuka wajen samar da gamayyar ra’ayoyi masu samar da fa’ida.  A tare da cewa ba dole bane dauka ko karban dukkan ra’ayoyi da…