Browsing Tag

Gina Manhaja

Sakonnin Masu Karatu (2006)

Ga wasu daga cikin wasikun masu karatu nan da suka aiko a lokuta daban-daban.  Da dama daga ciki na bayar da amsarsu.  Ban kuma kawo sakonnin Imel ba, saboda karancin wuri.  Mun gode, Allah Ya saka da alheri, amin.

Tsarin Babbar Manhajar Android (1)

A yau za mu fara bincike na musamman kan babbar manhajar wayar salula mai suna "Android". Wannan kasidar za ta dan yi tsayi, don haka za mu bi ta daki-daki. Wannan makon za mu fara ne da gabatarwa. A sha karatu lafiya.

- Advertisement -