Sakonni (2018) Sakonnin Masu Karatu (2018) (4) Baban Sadik Mar 6, 2018 Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.