Browsing Tag

Waiwaye Adon Tafiya

Shafinku Ya Cika Shekara 10

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu goma kenan da watanni shida cif-cif. …

Waiwaye Kan Darussan Baya (7)

Ga duk wanda ya saba bibiyar wannan shafi tun farkon farawa, ya san mukan yi zama lokaci zuwa lokaci, don yin nazari kan kasidun da muka gabatar a baya, da fa’idar da suka samar, da kura-kuran da aka nusar dani a kai in har akwai, da…

Waiwaye Kan Darussan Baya (6)

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu shida kenan da watanni shida cif-cif.…

Waiwaye Kan Darussan Baya (5)

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don tattaunawa da juna, da kuma yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu biyar…

- Advertisement -

Shafin Kimiyya Da Fasaha Ya Sauya Take

Na tabbata masu karatu sun lura da sauyin take da aka samu a wannan shafi, daga “Kimiyya da Fasaha” zuwa “Kimiyya da Kere-kere”.  Hakan ba kuskure bane na mashin, lokaci ne yayi da ya kamata wannan sauyi ya samu. A takaice ma dai, har wasu…

Waiwaye Kan Darussan Baya (4)

A yayin da kamfanin Media Trust, mai buga jaridar AMINIYA ke bukin cika shekaru biyu da fara wannan jarida mai matukar farin jini, mu ma a wannan shafi na Kimiyya da Fasaha, bayan taya AMINIYA murnar kaiwa wannan lokaci, na farin cikin…

Waiwaye Kan Darussan Baya (3)

Idan mai karatu bai mance ba, makonni kusan ashirin da suka wuce ne muka zauna don yin Waiwaye Adon Tafiya kashi na biyu.  A yau kuma cikin yardar Allah gashi mun sake dawowa don maimaita irin wannan zama.  Kamar yadda muka sha fada,…

Waiwaye Kan Darussan Baya (2)

Duk tafiyar da aka kawata ta da waiwaye, to akwai watakilancin samun nasara cikinta, in Allah Ya yarda.  Da wannan muka ga dacewar ci gaba da wannan salo na “Waiwaye Adon Tafiya”, a wannan shafi mai albarka.  Idan masu karatu basu mance ba,…

Waiwaye Kan Darussan Baya (1)

Masu karatu ku gafarce ni wannan mako.  Ba mancewa nayi kan alkawarin da nayi ba, cewa zan kawo bayanai kan ”Yadda Ake Neman Bayanai a Yanar Gizo.”  Ina sane.  Babban abin da yasa na taka mana burki shi ne don muyi waiwaye, abin da Malam…