Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (12): Idan Bera da Sata…(2) Baban Sadik Oct 9, 2018 Wajibi ne kowane dan Najeriya ya gyara halinsa, wajen kasuwanci ko mu'amalarsa da sauran jama'a, muddin muna son gamawa lafiya.