Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (11): Idan Bera da Sata…(1) Baban Sadik Oct 9, 2018 Idan shugabbanninmu na da laifi wajen lalacewar kasarmu kamar yadda muke yawaita fadi, to, a daya bangaren, mu ma muna da namu laifin. Dole ne kowa ya gyara.