Kere-Kere Mazan Jiya: Ibn Al-Haitham, Abu Aliy (5) Baban Sadik Mar 8, 2017 Bakonmu na yau shi ne Ibn Al-Haitham. Daya daga cikin manyan malamai magabata da suka yi fice a fannin kimiyyar sararin samaniya da sinadarai.