![Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (2)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/05/Blockchain-1.png)
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (2)
A takaice dai, wannan tsari na fasahar “Blockchain”, gamammen tsari ne na taskar bayanan cinikayya da hada-hadar kasuwanci dake warwatse a giza-gizan sadarwa na duniya (Distributed Ledger System – DLS), wanda idan aka shigar da bayanai cikin taskar, ba’a a iya canzawa, sai dai a sake nade wani bayanin sabo, don dorawa daga inda aka tsaya. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 20 ga watan Mayu, 2022.