![Dambarwa: ‘Yan Sa’o’i Kaɗan Bayan Karɓan Ragamar Shugabancin Kamfanin Twitter, Elon Musk Ya Kori Kashi 50 na Ma’aikata, Tare Da Sauya Wasu Tsare-Tsaren Gudanar da Kasuwanci](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/11/blue-tick.jpeg)
Dambarwa: ‘Yan Sa’o’i Kaɗan Bayan Karɓan Ragamar Shugabancin Kamfanin Twitter, Elon Musk Ya Kori Kashi 50 na Ma’aikata, Tare Da Sauya Wasu Tsare-Tsaren Gudanar da Kasuwanci
Shigansa hedikwatan kamfanin ke da wuya, nan take wasu daga cikin manyan ma’aikatan kamfanin suka ajiye aikinsu. Hakan ya biyo bayan bambancin ra’ayi ne da masu lura da al’amuran Twitter suka ce zai iya aukuwa tsakanin manyan ma’aikatan da Mista Musk. – Jaridar AMINIYA, ranar Jumma’a, 11 ga watan Nuwamba, 2022.