Addini da Rayuwa Gaskiya da Gaskiya (1): Tasirin Wa’azi Baban Sadik Oct 9, 2018 Wa'azi yana da tasiri matuka, tamkar tasirin ruwa ga kasa busasshiya, ko tasirin zafin duka da bulala. Babban Malami AbdurRahman Ibn Al-Jawziya zai taya mu hira yau.