Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (14)
A zamunnan baya, idan kana son ɗaukan hoto akwai maɓalli da za ka matsa a jikin kyamarar. Kyamarorin zamani ma, wato DSLR, duk suna zuwa da wannan maɓalli su ma. Daga baya ne aka samar da hanyoyin amfani da fasahar blutud (Bluetooth) don…