Ci Gaba A Fannin Kimiyyar Ƙere-Ƙere a Zamanin Yau
A tare da cewa an samu ci gaba a fannin ƙere-ƙere na asali, wato: “Mechanical Engineering”, sai dai, mafi girman abin da ya haifar da wannan sauyi mai ban mamaki a dukkan fannonin rayuwa – ba ma kimiyyar ƙere-ƙere kaɗai ba – shi ne ci gaban…