Browsing Tag

Intanet

Amfanin Fasahar Intanet

A ƙasidar da ta gabata, na yi alƙawari cewa zan turo bayanai kan yadda ake Gina Gidan Yanar Sadarwa (Web Designing) da kuma amfanin da ke tattare da fasahar Intanet. Amma hakan bazai yiwu ba a lokaci ɗaya, saboda tsoron tsawaita ƙasidar.…

“Spam”: Sakonnin Bogi na Imel

Sakonnin bogi na cikin abubuwan da suka fi yawaita a a bangaren sakonnin Imel da mutane ke karba. Kuma galibi ire-iren wadannan sakonnin na zuwa ne daga kafofi da dama....da kasuwanci, da masu zamba cikin aminci. A wannan mako za mu dubi…

Ka’idojin Sadarwa ta Imel (1)

Tsarin sadarwa na Imel na tattare da wasu ka'idoji ne dake tabbatar dashi. A wannan kasida da wacce ke biye da ita a makon gaba, za mu dubi wadannan ka'idoji ne a kimiyyance, kuma a fasahance. Wannan ke nuna lallai akwai tsari cikin…