Browsing Tag

ATM

- Advertisement -

Yadda Na’urar ATM Ke Aiki (1)

Bayan kasidar da muka gabatar a shekarun baya kan manyan matsalolin tsarin ATM a Najeriya, a halin yanzu wannan fasaha ta habbaka, kuma masu amfani da ita sun yawaita. Hakan ya dada taimakawa wajen samun karin ingancin tsari da mu'amala da…

Matsalolin Katin ATM a Najeriya (2)

Wannan shi ne kashi na biyu kuma na karshe, cikin jerin kasidun da muka fara a makon jiya, kan matsalolin kati ko tsarin ATM a Najeriya. A wannan karon mun dubi dalilan da suka haddasa wadannan matsaloli ne, da irin hanyoyin da bata gari…

Matsalolin Katin ATM a Najeriya (1)

Bayyanar katin ATM da bankuna suka fara amfani dashi wajen baiwa masu hulda dasu damar cire kudi cikin sauki, abu ne da aka ta yabawa sosai. A daya bangaren kuma, hakan yazo da nasa matsalolin. A wannan mako za mu fara duba matsalolin…