![Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar Salula Don Rajista A Whatsapp](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2023/06/whatsapp-1-e1687443932152.jpg)
Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar Salula Don Rajista A Whatsapp
Manufar samar da wannan tsari dai, shi ne don tabbatar da ƙarin tsaro ga masu amfani da wannan manhaja, musamman na lambobin wayarsu da kowa ke iya gani a Zaurukan WhatsApp a duk sadda ka aika saƙo. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 9 ga watan Yuni, 2023.