
Web 3.0: Fasahar “Blockchain” (3)
Ana amfani da manhajar “Smart Contract” wajen rajistar inshora, da taskance bayanan marasa lafiya a asibitoci, da yin rajistar lasisin motoci, da taskance bayanan kadarorin jama’a, da taskance bayanan da suka shafi kayayyakin abinci da wasu kamfanoni ke yin odarsu tun daga gona har zuwa inda za a sarrafa su. – Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma’a, 27 ga watan Mayu, 2022.