Browsing Tag

Satellite

- Advertisement -

Asali da Samuwar Tauraron Dan Adam

Wannan kashi na daya ne cikin jerin kasidun dake mana bincike kan na'urar tauraron dan adam da ake cillawa cikin sararin samaniya don manufofin ci gaban rayuwa ta fuskoki daban-daban. Kasidar wannan mako dai gabatarwa ce.