Tambayoyi Saƙonnin Masu Karatu (2024) (4) Baban Sadik May 3, 2024 An buga wannan maƙala ne a jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 3 ga watan Mayu, 2024.
Fasaha Yadda Yankewar Wayoyin Sadarwar Intanet a Teku Ya Kawo Cikas a Tsarin Sadarwar Intanet a Najeriya Da… Baban Sadik Mar 22, 2024 An fara shimfiɗa wayoyin sadarwa a ƙarƙashin teku ne tun cikin ƙarni na 19, cikin shekarar 1858 tsakanin ƙasar Canada da ƙasar Ireland dake nahiyar Turai. A lokacin nan ana amfani da fasahar sadarwa ta Telegram ce, kuma idan aka aika sako…