Hanyoyi 9 Da Fasahar AI Ta Sauya Duniya a Shekarar 2023 (6)
Yaɗuwar hotunan bogi da ake iya ƙirƙira da fasahar AI, da yaɗuwar bidiyon nau’in Deep Fakes na cikin manyan matsalolin da bunƙasar fasahar samar da bayanai kai tsaye na AI (Generative AI) ta samar tare da taimakawa wajen yaɗuwarsu a duniya…