Sakonnin Masu Karatu (2017) (15)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Makaloli a fannin kimiyya da fasaha!
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
A yau kuma za mu fara debo sakonninku daga jakar sakon Tes da kuka aiko ta wayar salula. Watanni biyu da suka gabata mun shagaltu da sakonnin Imel ne. Daga cikin sakonnin akwai wadanda maimaici ne, don haka ban amsa su ba. Sannan masu sakonnin bukatar aiko kasidu ta Imel dinsu kuma su ma za su gafarceni. Na daina aika sakonni ta Imel saboda samuwar TASKAR BABAN SADIK inda na zuba dukkan kasidun da suka gabata a baya. Don haka duk wanda ke bukatar wata kasida ta musamman, yana iya hawa shafin don karantawa ko ma saukar da kasidar a kan waya ko kwamfutarsa, cikin sauki. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na biyar na hirar Peter Taylor da Edward Snowden. A sha karatu lafiya.
Ga kashi na hudu na hirar Peter Taylor da Edward Snowden. A sha karatu lafiya.
Shahararren dan jarida Peter Taylor, wanda tsohon ma’aikacin BBC ne, ya samu daman hira da Edward Snowden, matashin nan dan kasar Amurka da ya hankado irin badakalar da ke kunshe shirin cibiyar tsaron kasar amurka na satar bayanan mutane da aiwatar da leken asiri cikin rayuwarsu, da sunan yaki da ta’addanci. Wannan kashi na daya ne.
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.