![Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)](https://babansadik.com/wp-content/uploads/2022/12/SMS-2.jpg)
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)
A nan gida Najeriya ma mun ga tasirin wannan fasaha. A farkon bayyanar wayar salula jama’a sun fuskanci caji mai yawa wajen aikawa da karɓan sakonni tes a wayoyinsu. Amma daga baya hukumomin sadarwar ƙasarmu sun yi tsayin dake wajen ganin an daidaita farashin kira da kuma aikawa da saƙonnin tes. – Jaridar AMINIYA, Jumma’a, 23 ga watan Disamba, 2022.