Browsing Tag

GPRS

Fasahar Sadarwa ta Infara-Red

A yau mun dawo don ci gaba da bayani kan tsarin sadarwa ta wayar iska, inda za mu yi bayani kan wani tsari, makamancin tsarin da ya gabata na Bluetooth.  Wannan tsari shi ne tsarin sadarwa ta amfani da fasahar sadarwa ta Infra-red.  Kamar…

Fasahar Sadarwa ta GPRS

Fasahar GPRS ce ke lura da tsarin aikawa da karban sakonnin hotuna da bidiyo ta siginar rediyon wayar salula. Duk da cewa wannan tsari bai bunkasa a tsakanin kamfanonin sadarwar wayar salula ba, saboda rashin hanyar sadarwa mai inganci,…

Fasahar Sadarwa ta Bluetooth (2)

A makon jiya mun yi tattaki ne zuwa dakin bincike don tsamo bayanai da suka shafi ma’ana, asali, tarihi da kuma bunkasar fasahar sadarwa ta Bluetooth, in da a karshe muka karkare da cewa wannan fahasar sadarwa ta bunkasa ne saboda tasirin…

- Advertisement -

Fasahar Sadarwa ta Bluetooth (1)

A wannan mako mun dawo da wani sabon fanni, wanda ya kunshi tsarin sadarwa a tsakanin kayayyakin fasahar sadarwa ta amfani da wayar iska, wato abin da a Turance ake kira Wireless Communication.  In Allah Ya yarda, za mu yi bayani ne kan…