
Tsarin Babbar Manhajar Android (1)
A yau za mu fara bincike na musamman kan babbar manhajar wayar salula mai suna “Android”. Wannan kasidar za ta dan yi tsayi, don haka za mu bi ta daki-daki. Wannan makon za mu fara ne da gabatarwa. A sha karatu lafiya.