Browsing Tag

CD

Sakonnin Masu Karatu (2010) (2)

A yau kuma ga mu dauke da sakonnin da kuka aiko daga ranar bikin sallar azumi da ya gabata, zuwa ranar litinin din wannan mako.  Duk sakonnin gaisuwar salla ba su bukatar wani jawabi, don haka na jero su a farko.  Kamar sauran lokuta, akwai…

Sakonnin Masu Karatu (2009) (5)

Ga kadan cikin wasikun masu karatu nan kamar yadda muka saba kawowa lokaci-lokaci.  Wasu na riga na amsa su tun sadda aka aiko su, wasu kuma nayi alkawarin amsa su ne a wannan shafi; wasu sakonnin kuma ta hanyar wayar tarho aka yi su, na…