Fasaha Jawabin Steve Jobs (2005) – Kashi na Biyu Baban Sadik Apr 27, 2017 Wannan shi ne kashi na biyu na jawabin Steve Jobs. A sha karatu lafiya.
Fasaha Jawabin Steve Jobs (2005) – Kashi na Daya Baban Sadik Apr 27, 2017 Steve Jobs, wato shugaban kamfanin Apple dake kasar Amurka dai Allah yai masa rasuwa. Saboda wannan munasaba muka ga dacewar kawo wani jawabi da yayi wa dalibai yayin yaye su a Jami'ar Standford dake kasar Amurka, a shekarar 2005. Wannan…