Browsing Tag

Ji-Ka-Karu

Filin Ji-Ka-Karu (1)

Filin "Ji-Ka-Karu" fili ne da na ware shi don fa'idantar da masu karatu kan fannin Kimiyya da Kere-kere a ilimance kuma a tarihance. Zai rika zuwa lokaci-lokaci, kwatsam. Wannan shi ne kashi na daya.