Browsing Tag

EDGE Computing

Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (3)

A halin yanzu fasahar “Cloud Computing” ce tafi shahara cikin nau’ukan wadannan hanyoyin adana bayanai ta hanyar Intanet.  Sai dai kuma, wannan fasaha tana dauke da nakasu ta wani bangaren.  Domin fannin fasahar sadarwa a kullum ci gaba…

Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (2)

Tsarin “Cloud Computing” wata hanya ce da kamfanonin sadarwar Intanet – irin su Google, da Microsoft, da Amazon – suka samar, wacce ke baiwa duk wanda yayi rajista damar adana bayanansa a ma’adanarsu kai tsaye, ta hanyar wata manhaja ta…

Web 3.0: Fasahar “EDGE Computing” (1)

Abin da wannan sabuwar fasaha ta kunsa shi ne, kusantar da cibiyoyin sarrafa bayanai zuwa ga masu amfani da na’urorin sadarwa na zamani.  Ma’ana, gina wuraren da ke dauke da kwamfutoci da na’urorin da za su rika sarrafa bayanan da mutane ke…