Browsing Tag
Cutar kwamfuta
Sakonnin Masu Karatu (2010) (9)
Yau ma zamu dan waiwaiya kwandon wasikunku don amsa wasu daga cikin sakonninku. A sha karatu lafiya.
Sakonnin Masu Karatu (2009) (10)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.
Hayoyin Magance Zazzabin Kwamfuta
Ga hanyoyin magance zazzabin kwamfuta idan ta samu matsala.
BotNet: Ma’ana da Amfaninsa Ga ‘Yan Dandatsa
A yau za mu karasa bayani kan sauran shahararrun manhajojin da suka ci duniya (kuma suke kan ci a yanzu) a duniyar Intanet, wajen aiwatar da wadannan aikace-aikace na cutarwa. Sai dai kuma, sabanin yadda nace a makon da ya gabata, ba za mu…
Nau’ukan Cutar Kwamfuta
Idan mai karatu na tare da mu, muna yin bayani ne kan kwayoyin cutar kwamfuta da illolin su da kuma masu hakki wajen kirkiro wannan annoba. Har wa yau, a makon da ya gabata mun kawo bayanai kan tsarin da masu wannan al’ada ke bi wajen yada…
Tsarin Tunani da Dabi’un ‘Yan Dandatsa (Hackers)
Cikin bayanan da muka fara kwararowa kan Kwayar Cutar Kwamfuta da nau’ukan ta da kuma yadda take haddasuwa, da masu kirkiran ta, mun tsaya ne a gabar da ke karantar da mu irin manufofin da masu wannan sana’a ke tinkaho dasu wajen yin dukkan…
Asalin ‘Yan Dandatsa (Hackers) da Alakarsu da Kwayar Cutar Kwamfuta (2)
Kashi na biyu cikin nazarin da muke yi kan samuwar 'yan dandatsa (Hackers), da alakar dake tsakaninsu da kwayar cutar kwamfuta.
Asalin ‘Yan Dandatsa (Hackers) da Alakarsu da Kwayar Cutar Kwamfuta (1)
A makon da ya gabata mun fara kawo bayanai ne kan kwayoyin cutar kwamfuta da tsarin su da yadda suke yaduwa, da kuma tasirin su. A karshe kuma sai muka kawo nau’ukan wadannan cututtuka da ke damun kwamfuta da hana ta sakewa. A yau idan…
Ma’ana da Asalin Kwayar Cutar Kwamfuta (Virus)
Daga wannan mako in Allah Ya yarda, za mu fara bayanai kan manyan matsalolin da ke damun kwamfuta da masu amfani da ita a wannan zamani da muke musamman. Kamar dai yadda dan Adam yake ne; yana da damuwoyi da dama da ke masa kaidi wajen…