Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (5)
Kasancewar wayar salula na’ura ce da ake tare da ita a jiki a kowane lokaci, saboda yanayin girmanta (shi yasa ake kiranta da suna “Mobile Phone” – wato wayar da ake tafiya da ita duk inda ake), yasa batirinta na ɗauke ne da sinadaran dake…