
Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)
Kamar yadda aka saba lokaci zuwa lokaci, ga wasu daga cikin sakonninku nan. Wannan kashin farko ne, a mako mai zuwa in Allah yaso zan turo kasha na biyu. Don Allah a rika turo sakonni masu ma’ana, kuma a rika rubuto wuri da sunan mai aikowa. Allah sa mu dace, amin.

Sakonnin Masu Karatu (2013) (1)
Wannan fadakarwa daga daya daga cikin masu karatu. Muna masa godiya matuka. Allah bar zumunci.

Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)
Saboda wasu dalilai da suka sha karfina ba zan samu ci gaba da kasidar da muka faro makonni uku da suka gabata ba a yau, sai dai mako mai zuwa in Allah yaso. A bi ni bashi don Allah. A yau ga wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko a baya. Da fatan za a gafarce ni. A sha karatu lafiya.

Sakonnin Masu Karatu (2011) (21)
Ci gaban sakonnin masu karatu. A sha karatu lafiya.

Sakonnin Masu Karatu (2011) (20)
Wadannan sakonnin tsokaci ne da wasu cikin masu karatu suka rubuto. Sakon a fili yake, ba ya bukatar karin bayani ko wata amsa.